Ali Nuhu ya sasanta Hafsat Idris da uk/ Badala a film din kamshi

Ali Nuhu ya sasanta Hafsat Idris da uk/ Badala a film din kamshi

Spread the love

 107 total views,  7 views today

Ali Nuhu ya sasanta Hafsat Idris da uk/ Badala a film din kamshi
Lallai kuwa Sarkin sarki ne kuji yadda Ali Nuhu ya sasanta wasu jarumai su biyu bisa wata rigima data dade a tsakaninsu wanda abun ya zama kamar gaba wanda abun kuma yake ciwa jarumin tuwo a kwarya har sai da yaga sun dawo sun shirya sannan hankalinsa ya kwanta
Hafasat Idris da taba daga cikin jarumai mata masu yawan shekaru wanda akalla zatayi shekara irin 30 wanda kuma kowa yasan a wannan zamanin mace takai yawan wannan shekarun tofa karanta yakai tsaiko indai magana ake ta hankali
Sai gashi kuma da girmanta sun samu sababin ita da wani ma’aikaci na cikin kungiyar kannywood wato Uku/ haɗala wanda suka samu sabani dashi ayayin daukar wani film mai suna kamshi wanda wannan film yayi fice kuma yasamu yawan masu kallo da ake gani har yau ba’a samu film din a aka kalleshi ba

Jarumi yayi amfani da damar da yake da ita wacce ake ganin shine babba a wannan masana’anta indai nashiba babu wani jarumi da yake hada kawunan mutane acikin kungiyar kamar jarumi ali Nuhu wanda yayi iya bakin kokarinsa wajen sun shirya
An yabawa sarki Ali Nuhu bisa wannan namijin kokarin da yayi na sasanta wa’yannan jaruman su biyu sannan suma anasu bangaren su n gode amsa domin gabar da sukayi abaya kowa baiji dadinta ba
The post Ali Nuhu ya sasanta Hafsat Idris da uk/ Badala a film din kamshi appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 108 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love