Ado gwanja, kawu dan sarki safqra’u mr442 dukkansu sun shiga komar hukuma

Ado gwanja, kawu dan sarki safqra’u mr442 dukkansu sun shiga komar hukuma

Spread the love

 99 total views,  7 views today

Tabdijan An shiga uku mawaki ado gwanja, kawu dan sarki safqra’u mr442 dukkansu sun shiga komar hukuma
Abun ya baci wanda yanzu haka hukuma ta dukufa wajen nema wa’yannan mawakan saboda a hukunta su bisa wani zargi da ake musu wanda ya saba da duk wata doka da aka tanadi a fadin kasa inda su kuwa sukai mata hawan kawara wanda yasa hukuma ta dukufa don ganin ta hukunta su wanda duk cikinsu babu wanda yafi karfin hukuma
Wa’yannan mawakan ana zargin su suna sakin wakoki wanda basu dace ba sannan kuma wa’yannan wakokin suka shafi tarbiyyar addinin Musulunci da kuma al al’adar malam bahaushe wanda an dade ana kiransu da cewa su gyara sai dai abin yaki yiyuwa shine yanzu ake ganin daukar mataki shine yafi sauki
Wato koton Shari’ar Muslunci take zamanta a garin bichi itace zata fara sauraren wannan karar saboda wasu Masana Shari’a sune suka nawa wa’yannan mawakan a gabanta tare da tanadar duk wata hujja da zata tabbatar da abinda ake zargin su dashi

Mawakan wanda kotun take nema sun hada mawakin kannywood wato Ado gwanja kan wakar chass da yayi sai kuma mawaki kawu dan sarki shima akan wannan akan wata mai suna ingallo sai kuma 442 wanda shi daman kusan yayi karkata akan wakokin marassa daraja da kuma rawa marasa kyau
Yanzu yaune ranar da wannan kotun zata fara sauraren masu kara da kuma wanda aka shigar kara mudai fatan mu shine Allah yasa ayi adalci a wannan Shari’a
The post Ado gwanja, kawu dan sarki safqra’u mr442 dukkansu sun shiga komar hukuma appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 100 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love