Innanillahi Yanzu Yanzu anja Hankalin A’isha Humaira da Rarara akan challenge na wakar jagaba

Innanillahi Yanzu Yanzu anja Hankalin A’isha Humaira da Rarara akan challenge na wakar jagaba

Spread the love

 191 total views,  3 views today

Innanillahi Yanzu Yanzu anja Hankalin A’isha Humaira da Rarara akan challenge na wakar jagaba
Tun bayan da mawaki Rarara ya saki sabuwar wakar sa ta ɗan takarar shugabancin kasar nan a tutar jam’iyyar Apc wanda wannan wakar ba karamin dadi tayiwa mutane ba wanda babu wani lungu da babu wannan wakar
Sai dai babbar yarinyar mawakin mai suna A’ishah humaira wacce ake yawan ganin fuskarta tare da mawakin suka fitar da wata gasa akan wannan wakar kuma jama’a sun karbi wannan wannan inda duk wata mace yar social media saida ta hau wannan wakar
Sun saka gasa sannan sunsa kyautar mota da kuma sabuwar waya ta hannu ga duk wanda ya kwaikwayi mawakin wajen yadda rera waka a kuna irin salon da yake yi yayin wannan wakar

Wanda ake ganin wannan mawakin kawai almabazaranci ne yake damunsa dama gidan marayu yakai wannan kudin da yafi samun kada ko kuma yayi wani abu ne mahimmanci da su sai yafi samun lada ba wannan ba
Jama’a har yanzu sukar mawakin suke tare da wannan jarumar wanda ake ganin abin ya fara damunsu ta yadda dole su hakura da wannan gasar da suka dauko
The post Innanillahi Yanzu Yanzu anja Hankalin A’isha Humaira da Rarara akan challenge na wakar jagaba appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 192 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love