ALHAMDULILLAH JARUMI ALI NUHU ZAYYI SABON AURE RANAR 12/09/2022

ALHAMDULILLAH JARUMI ALI NUHU ZAYYI SABON AURE RANAR 12/09/2022

Spread the love

 167 total views,  3 views today

ALGAMDULILLAH JARUMI ALI NUHU ZAYYI SABON AURE RANAR 12/09/2022
Lallai nesa ta matso kusa wanda aka sanar da ranar da jarumin zai kara aure wanda mutane sunyi farin ciki da wannan auren na jarumin zaiyi saboda sun dade suna dakon wannan ranar domin jarumin badagan ba wajen jan kowanne jarumi ajiki
Anasu bangaren kuwa mutanen gari sukan abun suke ganin yadda jarumin ya dade da mata daya sai da ya fara manyan ta kuma zai kara aure wannan sam neyi kama da jarumin ba amma kuma babu yadda mutane suka iya
Shi kuwa wannan jarumin yayi biris abinsa babu ruwansa da cecekucen mutane kawai rana yake jira ya angonce abinsa ya shiga sahun manyan mutane masu iyalai da yawa

Sai dai kuma abin yazo dana yarsa inda itama kuma ake saka ran zata angon ce nan kusa wanda abin zai zo daya ga bikin da ga bikin uba wannan abu zai kayatar da mutane ya bayar da sha’awa wanda kuma zai zama abin surutu a gari
Allah ya sanya albarka a wannan aure ya bayar da zaman lafiya ya kuma sa su zauna lafiya ya bayar da zuriya dayyiba ta bangaren uban da kuma yar
The post ALHAMDULILLAH JARUMI ALI NUHU ZAYYI SABON AURE RANAR 12/09/2022 appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 168 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love