103 total views, 7 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Yadda wasu daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da maza suka kai ziyara a gurin bikin ummi rahab
Babban abin ban mamaki shine yadda ba aga adam a zango a gurin ba
Amma sai gashi an hango fuskar sarkin kannywood Ali Nuhu tare da mutanen sa
Haka zalika shima umar m sharif ba’a barshi a baya ba a gurin bikon auren ummi rahab da kuma lilin baba
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
The post Video Manyan Jaruman Kannywood Da Sukaje Shagalin Bikin Ummi Rahab Da Lilin Baba appeared first on Hausa Blog.
Facebook Comments Box