91 total views, 7 views today
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto
Sanin kowa ne burin ko wace ya mace a duniya tana burin a gina mata baban gida
Haka zalika sai gashi fitaccen mawakin kannywood lilin baba ya gina mata katon gida
Amma kuma a hannu guda wasu ssun nuna bakin ciki da hassada akan auren ummi rahab
Domin kuwa basu so ace ummi rahab tayi aure ba a halin yanzu da muke ciki a arewacin Nigeria
Domin an fison mace ta kasance mara alkibila a fadin rauuwar ta
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta hausablogng
The post Video Katafaren Gidan Alfarma Da Lilin Baba Ya Ginawa Ummi Rahab appeared first on Hausa Blog.
Facebook Comments Box