143 total views, 3 views today
Tarshen tika tiki tik ,a jiya asabar ne aka daura auren jaruma ummi rahab da kuma maqaki lilin baba a wani salo na bada mamaki da kuma zubawa makiya kasa a ido
Akalla dai ankai kusan shekara biyar ana sawa jaruman ido inda wasu makiyan suke cewa ai lilin baban ma ba auren ta zaiyi ba wannan amma bai hana lilin baban cigaba da son ummi rahab din ba
Wani bincike da yan tiktok suka ya nuna cewa mafi yawon jaruman kannywood idan sunyi aure ba sa dadewa sai dai bamu san ko ita din zata dade ba ganin cewa fa shi din lilin baban yana matukar son ummi rahab din
Sai dai wannan ba zay zama dalilin rashin rabuwar su ba ganin cewa suma sauran jaruman ai ana sin su amma daga baya ake sakosu su kuma dawowa harkar film
Sai dai wannan duk na fitowa ne daga kafar tiktok inda tuni aka yiwa wannan kafa shedar mafi yawan yan tiktok din munafukai ne da kuma shiga sharra ba shano unda ake ganin cewa bai kama ta a fara yiwa ma auratan wannan zato ba tun da ai jiya aka daura auren su
Muna yi musu fatan Alkairi da kuma addu ar Allah ubangiji ha basu zaman lapiya mai dorewa ya kuma karesu daga sharrun makiya Ameen
The post Wani Matashi Ya Bayyana cewa Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba Bazai Kai Shekara 5 Ba Zau Mutu appeared first on Hausa Blog.