251 total views, 7 views today
Tirkashi rigima sabuwa sadiya haruna ta tons asirin hadiza Gabon
Ita jarumar mai suna sadiya haruna ya fito tana cewa yaude za ta Shiva abun da babu ruwanta ta kara da a tabbata cewa ita ce ta fada da bakin ta
Ita jarumar wato sadiya haruna tana cewa wai akwai abun da ke faruwa a tiktok harda ma Instagram kan wai cewa shahararriyar jarumar nan wato hadiza Gabon ta fito tayiwa Adam a zango habaici da Ali nuhu
Tayi musu habaici wai sunyi kaurin suna sunyi hoto da white money shine neh Wanda yaci big brother nija 2021 wai ma cewa shi har beyi reposting din suna
Akan cewa shi white money be yi reposting din su ba ballantana har yasa su a status din shi wai sai wani ya fito yana daddaga wuyanshi
Ita jarumar wato sadiya haruna tana cewa wai ko dan da ta haifa na cikin ta ne in yayi ba daide ba wai ko dan tana sanshi face sai ta gaya masa gaskiya
Jarumar tana cewa abun da shahararriyar jarumar nan wato hadiza Gabon ta yi ba wai dan tana goyan bayanta ba amma de ta bayyana gaskia me daci ce
The post Tirkashi rigima sabuwa sadiya haruna ta tons asirin hadiza Gabon appeared first on Hausa Blog.