Rahama Sadau taci Amanar Yan Arewa Bayan Tayi Kiss Da Wani Saurayi

Rahama Sadau taci Amanar Yan Arewa Bayan Tayi Kiss Da Wani Saurayi

Spread the love

 145 total views,  3 views today

Bayan shiru na dan wani dogon lokaci ba tare da jin ta a sociel media ba yau ta dawo amma kuma sai ta dawo na wani sabon iskanci ,
 
Shahararriyar jarumar nan ta masana antar kannywood harma da nooywood wato rahama sadau an saki wani sabon film da tayi a nooywood wanda ya jawo mata cece kuce hadi da zage zage a kannywood harma da al umma baki daya .
 
Film din wanda aka nuna rahama sadau din a gurare da dama suna iskanci ya jawomata zage zage ne biyo bayan yanda ta rika yin kiss da mazaje da dama a cikin film din.
 
Rahama sadau dai ta bar ko kuma nace an kore ta ne daga kannywood ne sakamakon wata waka da tayi da wani shaharar mawaki wato classic inda a cikin wakar take rungumar shi wannan ne ya jawo mata kora daga kannywood .
 
Sai dai tun bayan barin ta kannywood ne ta tsunduma masana antar nooywood inda suka dauke ta a matsayin jarumar su inda suka suka fara sakata a cikin film a shekarar dubu biyu da ashirin da daya .
 
Jaruma dai rahama sadau an dade ana zargin ta da nuna rashin tarbiyya a masana antar kannywood ,tun a baya ansha dakatar da rahama sadau daga shiga harkar film sai dai daga bisani a janye dakatar war da akayi ma ta.
 

 
Sadau na daya daga cikin jaruman da ake ganin sun bada gudun mawa wajen lalata tarbiyya sauran jarumai a kannywood harma da mata malam bahaushe
The post Rahama Sadau taci Amanar Yan Arewa Bayan Tayi Kiss Da Wani Saurayi appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 146 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love